
Hukumar yaki da rashawa da cin hanci, EFCC ta gurfanar da tsohon Ministan Kwadago, Chris Ngige a gaban kotu dake Gwarimpa a Abuja Ranar Juma’a.
Ana mai zarge-zarge 8 ciki handda kumbiya-kumbiya wajan bayar da Kwangila.
Saida ya musanta duka zarge-zargen da ake masa.