Saturday, January 10
Shadow

Da Duminsa: Fafaroma Francis ya mutu

Fadar Vatican ta sanar da mutuwar shugaban majami’ar katolika na duniya, Fafaroma Francis yana da shekaru 88 a duniya.

A shekarar 2023 ne cocin ta zaɓi Fafaroman, wanda asalin sunansa shi ne Cardinal Jorge Mario Bergoglio a matsayin wanda zai jagorance ta, bayan saukar Fafaroma Benedict XVI daga kan muƙamin.

Karanta Wannan  Rahotanni sun ce shima Sarkin Waka za'a karramashi a Jami'ar Ado Bayero

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *