Saturday, September 12
Shadow

Da Duminsa: Fafaroma Francis ya mutu

Fadar Vatican ta sanar da mutuwar shugaban majami’ar katolika na duniya, Fafaroma Francis yana da shekaru 88 a duniya.

A shekarar 2023 ne cocin ta zaɓi Fafaroman, wanda asalin sunansa shi ne Cardinal Jorge Mario Bergoglio a matsayin wanda zai jagorance ta, bayan saukar Fafaroma Benedict XVI daga kan muƙamin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Dambarwar data faru tsakanin jami'an tsaron kasar Morocco da magoya bayan kasar Senegal da ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *