Friday, September 25
Shadow

Da Duminsa: Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang ya koma jam’iyyar APC

Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang ya koma jam’iyyar APC.

An ganshi ya karbi katin zama dan jam’iyyar APC din a wajan taron da aka yi dan murnar komawa jam’iyyar wanda ya samu halartar manyan ‘yan jam’iyyar na jiharsa.

Shugaban Jam’iyyar ta APC ma ya masa maraba da shiga jam’iyyar.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu na sha zazzafar suka saboda wani abu da yayi da ya jawowa Najeriya abin magana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *