
Gwamnatin tarayya ta sanar da gobe Talata, July 15 a matsayin ranar Hutu dan yin jimamin rashin tsohon shugaban kasa, Marigayi, Muhammadu Buhari.
Ministan harkokin cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo ne ya bayyana hakan ranar Litinin a madadin Gwamnatin tarayya.
A jiya ne dai aka sanar da rasuwar shugaba Buhari a hukumance.