
Wannan Jirgin Najeriya me suna C-130 kenan da yayi saukar gaggawa a kasar Burkina Faso bayan da hukumomin kasar suka bukaci hakan.
Akwai sojojin Najeriya 11 a cikin jirgin.
Kasar Burkina Faso tace irin wannan abu tarwatsa jirgin kawai suke idan aka musu shi.
Rahotanni sun ce jirgin na kan hanyar zuwa kasar Senegal ne shine ya ratsha ta Burkina Faso.