Monday, April 27
Shadow

Da Duminsa: Kalli Bidiyon yanda Jirgin sojojin Najeriya yayi sukar Dole dauke da sojoji 11 a kasar Burkina Faso

Wannan Jirgin Najeriya me suna C-130 kenan da yayi saukar gaggawa a kasar Burkina Faso bayan da hukumomin kasar suka bukaci hakan.

Akwai sojojin Najeriya 11 a cikin jirgin.

Kasar Burkina Faso tace irin wannan abu tarwatsa jirgin kawai suke idan aka musu shi.

Rahotanni sun ce jirgin na kan hanyar zuwa kasar Senegal ne shine ya ratsha ta Burkina Faso.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kwanaki kadan bayan da ya saka Najeriya cikin kasashen daya haramtawa shiga Amurka, Shugaba Donald Trump ya kuma ce Jakadan Amurka a Najeriya ya koma gida

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *