Monday, September 7
Shadow

Da Duminsa: Kalli Sabon Ofis din Ganduje bayan sauka daga shugaban APC

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

MAI TAGWAYEN OFIS: Bayan Sauka Daga Kujerar Shugabancin APC, Ganduje Ya Halarci Zama A Ofishinsa Na Hukumar Jiragen Sama Na Kasa (FAAN)

Duk da dai wata majiya ta bayyana cewa Ganduje ya ajiye mukaminsa na shugabancin APC ne sakamakon rashin lafiya, amma sai ga shi ya samu damar halartar taron hukumar FAAN.

Karanta Wannan  Bidiyo: Ji Yanda aka tura kiristoci gurin Sheikh Bin Usman wai su mayar dashi kirista

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *