Tuesday, September 29
Shadow

Da Duminsa: Kalli Yanda Dan gidan Ganduje ya kaiwa Kwankwaso ziyara sanye da jar hula

An ga dan gidan tsohon shugaban jam’iyyar APC kuma tsohon gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje me suna Abdulaziz ya kaiwa Kwankwaso ziyara.

Wani karin abin daukar hankali shine an ganshi da jar hula.

An dai ta yin sharhi akan lamarin.

Karanta Wannan  Najeriya ta kori 'yan kasashen China ,Philippines, Tunisia, Malaysia, Pakistan, Kyrgyzstan, da Timor-Leste su 51 zuwa kasashensu saboda aikata Laifuka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *