Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Kalli Yanda Janar Christopher Musa ya sha rantsuwar fara aiki a matsayin ministan tsaro

Janar Christopher Musa ya sha rantsuwar fara aiki a matsayin ministan tsaro.

Me magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ne ya bayyana hakan.

Hakan na zuwane kwana daya bayan da majalisar dattijai ta amince dashi a matsayin Ministan tsaron bayan shugaba Tinubu ya aike mata da sunansa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon raye-rayen 'yan mata a wajan Maulidi da suka dauki hankula sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *