Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Kasa da sati daya da bayyanar Rahoton yunkurin yiwa shugaba Tinubu Juhyin Mulki, Gwamnati ta fara maganar yiwa sojojin Najeriya karin Albashi

Majalisar Dattijai ta nemi a karawa sojojin Najeriya Albashi musamman lura da yanayin tsadar rayuwa da kasarnan ke ciki.

Majalisar tace ya kamata a karawa sojojin dake sadaukar da rayuwarsu dan baiwa kasarnan kariya Albashi.

Hakannna zuwane kasa da sati daya da bayyanar rahotannin yunkurin juyin mulki da ke cewa an kama sojoji 16 dake da hannu a lamarin.

Karanta Wannan  Duk da tallafin Gwamnatin tarayya, Farashin kayan abincin da ake shigowa dasu daga kasashen yayi tashin gwauron zabi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *