Saturday, August 8
Shadow

Tauraruwar fina-finan Hausa, Princess Mufida ta Kwana Casa’in na shan suka sosai saboda hotunan tsyraychi data wallafa, ko riga babu a jikinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Princess Mufida ta Kwana Casa’in ta wallafa wasu hotuna a shafinta na sada zumuntar Instagram wanda suka jawo cece-kuce sosai.

Hotunan dai sun nuna ta babu riga ko rigar mama wanda wasu suka rika cewa tsirara take.

Wasu kuwa sun rika fatan ganin hoton dukanshi.

Saidai Mufida a kasar Hoton ta rubuta cewa na AI ne amma duk da haka mutane na ta mata Allah wadai.

Karanta Wannan  Murnar cin kofin Championships League din PSG yasa mutane 2 sun mùtù dan sanda daya na can rai kwakwai mutu kwakwai a birnin Paris na kasar Faransa, an yi kòne-kòne da sace-sace

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *