
Kasar Burkina Faso tace itace ta tursasawa jirgin sojojin Najeriya me suna C-130 ya yi saukar gaggawa saboda basu yadda da shawagin da yake a sararin samaniyarsu ba.
Sun ce sun baiwa sojojinsu umarnin duk jirgin da aka gani irin haka ya shiga kasar ba da Izini ba a harbeshi a darkakeshi ba tare da wata-wata ba.