
Rahotanni sun bayyana cewa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso yayi amai ya lashe game da komawar Abba Kabir Yusuf APC.
A yayin da a baya Kwankwaso ya bayyana cewa komawar Abba APC cin Amanane.
A yanzu kuma a wani Bidiyo daya fitar ta bakin me magana da yawunsa, Saifullahi Hassan, Kwankwaso yace ya amince da komawar Abba APC kamar yanda dokar kasa ta bashi damar yi.