Friday, July 17
Shadow

Da Duminsa: Kwankwaso yayi amai ya lashe, Ji sabon bayanin da ya fitar akan Komawar Abba APC

Rahotanni sun bayyana cewa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso yayi amai ya lashe game da komawar Abba Kabir Yusuf APC.

A yayin da a baya Kwankwaso ya bayyana cewa komawar Abba APC cin Amanane.

A yanzu kuma a wani Bidiyo daya fitar ta bakin me magana da yawunsa, Saifullahi Hassan, Kwankwaso yace ya amince da komawar Abba APC kamar yanda dokar kasa ta bashi damar yi.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya godewa Majalisar Tarayya saboda amincewa da dakatar da Gwamnan Rivers da suka yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *