Monday, May 11
Shadow

Da Duminsa: Matatar Man fetur din Dangote ta sake rage farashin Man fetur

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Matatar man fetur ta Dangote ta sake farashin man fetur dinta.

An rage farashin man fetur din daga Naira 840 zuwa 820.

Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da aka rage farashin daga 880 zuwa 840.

Dangote dai ya sha Alwashin sauke farashin man fetur di sa dan saukaka tsadar rayuwa

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Mutane na ta mamaki bayan ganin sojojin kasar Amurka ashe basu iya fareti ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *