Monday, September 21
Shadow

Da Duminsa: Ministan Tsaro, Muhammad Badaru ya sauka daga mukaminsa inda ya bayar da dalilin rashin Lafiya

Ministan tsaro, Muhammad Badaru ya Ajiya mukaminsa inda ya bayar da dalilin rashin lafiya.

Badaru ya aikewa da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da wasikar ajiye aikin a ranar 1 ga watan Disamba.

Kuma me magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ya ce shugaba Tinubu tuni ya amince da wannan ajiye aikin inda ya godewa Badaru bisa gudummawar da ya bayar.

Karanta Wannan  Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un:Kalli Hotuna Masu tayar da hankali, Sun saki Hotunan Gawar Janar Muhammad Uba da kuma Screenshot na chatin din da yayi da sojoji yana gaya musu inda yake su zo su ceceshi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *