
Ministan tsaro, Janar Christopher Musa me ritaya ya kaiwa iyalan Marigayi Janar Muhammad Uba ziyara.
Ya mika ta’aziyyar sa garesu inda ya bayyana Janar Muhammad Uba a matsayin jajirtacce wanda yasan aikinsa.
Ya sha Alwashin dakile ayyukan ta’addanci.
Janar Muhammad Uba ya rasa rayuwarsa ne a hannun Kungiyar Bòkò Hàràm bayan da suka kamashi.