Monday, September 21
Shadow

Da Duminsa: Ministan Tsaro ya kaiwa Iyalan Marigayi Janar Muhammad Uba ziyara

Ministan tsaro, Janar Christopher Musa me ritaya ya kaiwa iyalan Marigayi Janar Muhammad Uba ziyara.

Ya mika ta’aziyyar sa garesu inda ya bayyana Janar Muhammad Uba a matsayin jajirtacce wanda yasan aikinsa.

Ya sha Alwashin dakile ayyukan ta’addanci.

Janar Muhammad Uba ya rasa rayuwarsa ne a hannun Kungiyar Bòkò Hàràm bayan da suka kamashi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ni dai ban ga Aibun kalaman da Dr. Hussain yayi ba na cewa kada Allah yasa ranar Qiyama ya kai matsayin da sai Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ceceshi kamin ya shiga Aljannah ba>>Inji Dr. Jameel

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *