Friday, January 16
Shadow

Da Duminsa: Sabon Ministan tsaro, Christopher Musa ya shiga ofis, Kalli Bidiyon yanda aka tarbeshi a ofishi sa

A yau, Juma’a, Sabon Ministan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya shiga ofis a yau, Juma’a.

Ya samu tarba me kyau a ma’aikatar tsaron.

Karanta Wannan  Bidiyo Da Duminsa: Yayin da ake rade-radin bashi da lafiya Shugaba Tinubu ya halarci taron majalisar zartaswa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *