Tuesday, October 27
Shadow

Da Duminsa: Sabon Ministan tsaro, Christopher Musa ya shiga ofis, Kalli Bidiyon yanda aka tarbeshi a ofishi sa

A yau, Juma’a, Sabon Ministan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya shiga ofis a yau, Juma’a.

Ya samu tarba me kyau a ma’aikatar tsaron.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Khadija MaiNumfashi tana yawon shakatawa a kasar China

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *