Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Sarkin Gusau ya rigamu gidan Gaskiya

Rahotanni da muke samu na cewa, Allah yawa Me martaba Sarkin Gusau, Dr. Ibrahim Bello rasuwa.

Ya rasu yau, Juma’a a Abuja bayan jinya.

Hutudole ya fahimci cewa, Sarkin ya rasu yana da shekaru 71 a Duniya.

Ya zama sarki ne a ranar 16 ga watan Maris na shekarar 2015 bayan rasuwar mahaifinsa.

Kakakin Gwamnan jihar Zamfara, Sulaiman Idis ya tabbatar da rasuwar Sarkin inda ya mika sakon ta’aziyya.

Karanta Wannan  MTN sun sanar da kulle ofishinsu dan yin gyara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *