Friday, June 26
Shadow

Munci mun lashe zaben 2027, babu wani da zai iya hanamu>>Sabon Shugaban APC, Farfesa

Sabon shugaban jam’iyyar APC, Farfesa Nentawe Yilwatda ya bayyana cewa, jam’iyyar tasu taci ta lashe zaben shugaban kada na shekarar 2027.

Ya bayyana hakane bayan da aka rantsar dashi a jiya.

Farfesa Nentawe Yilwatda yace a karkashin shugabancinsa, za’a ga karin shigar manyan ‘yan siyasa jam’iyyar APC.

Ya sha Alwashin mayar da jam’iyyar APC jam’iyya abin Alfahari ga Najeriya baki daya.

Karanta Wannan  Jimullar 'yan Najeriya 55,910 ne aka kashe an kuma yi garkuwa da 20,000

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *