Friday, December 26
Shadow

Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya gana da tsohon shugaban sojoji, Janar Christopher Musa

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da tsohon shugaban sojoji, janar Christopher Musa.

Tun bayan saukeshi daga shugabancin sojojin dai a yaune suka gana da shugaban kasar.

Ya shiga ganawa da shugaban kasar da misalin karfe 7 na yamma.

Karanta Wannan  Ji yanda wahalar rayuwa ta jefa kananan 'yan mata masu shekaru 14 zuwa 16 Kàrùwàncì a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *