Monday, October 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Bidiyon na hadu da Wata Bafulatana me tallar Nono na tambayeta waye Dahiru Usman Bauchi a wajensu, Sai Tace Allah ne(Subhanallahi)

Malam ya bayyana cewa ya hadu da wata bafulatana me sayar da nono inda ya tambayeta waye Dahiru Bauchi a wajansu?

Sai tace masa Allah ne( Subhanallahi)

Malam yace idan haka bata faru ba kada Allah ya bashi abinda yake nema Duniya da Lahira.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mu da muke jiran tashin Qiyama? Trump ya dade bai kawo khari Najeriya ba>>Inji Aminu J. Town

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *