Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauka a kasar UAE dan ya halarci wani babban taro na kasa da kasa da da za’ayi a Abu Dhabi.
An ga yanda aka tarbi shugaban da kuma yi masa fareti na girmamawa.