Wednesday, November 18
Shadow

Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya sauka a kasar UAE

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauka a kasar UAE dan ya halarci wani babban taro na kasa da kasa da da za’ayi a Abu Dhabi.

An ga yanda aka tarbi shugaban da kuma yi masa fareti na girmamawa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ni dai Billahillazi ko nawa za'a biyani ba zan iya aikin soja ba, saboda banso a Shyekye ni a irin wannan hanyar>>Inji Sanata Ali Ndume

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *