Tuesday, May 19
Shadow

Da Duminsa: Shugaba Tinubu zai mayar da Gwamna Fubara kan mukaminsa na Gwamnan jihar Rivers, ji sharudan ban mamaki da aka gindaya masa

Rahotanni sun bayyana cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai mayar da Gwamna Simi Fubara na jihar Rivers kan mukaminsa na gwamnan jihar.

Saidai an gindayawa gwamnan Sharuda kamar haka:

Ba zai sake tsayawa takarar gwamnan ba a zaben shekarar 2027.

Zai yadda Wike ya tsayar da ‘yan takarar shuwagabannin kananan hukumomi 23 dake fadin jihar.

Hakanan ya yadda ya biya ‘yan majalisar jihar dakewa Wike Biyanna su 27 hakkokinsu da ya dakatar, idan ya yadda da hakan, ‘yan majalisar ba zasu yi yunkurin tsigeshi ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Sheikh Bin Usman ya mayarwa da Sheikh Maqari martani inda yace du wanda yace wanda baya Maulidi ba musulmi bane to yace sahabbai ba musulmai bane saboda basu yi Maulidi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *