Wednesday, September 30
Shadow

Da Duminsa: Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahya ta daurewa mutane kai bayan da yanzunnan ta rubuta cewa duk wanda tawa laifi tana rokon ya yafe mata

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahya ta daurewa mutane kai bayan da yanzunnan ta rubuta cewa duk wanda tawa laifi ya yafe mata.

Maryam Yahya ta rubuta hakanne a shafinta na Instagram.

Saidai bata kara da wani bayani ba.

Da yawa dai sun yi ta tambayar lafiya dai koh?

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: Za mu kubutar da dukkanin ƴan Najeriyar da ke hannun masu gârkụwą da mutane, inji shugaban ƴansanda na ƙasa IGP Egbetokun

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *