
Rahotanni daga Abuja na cewa tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami ya shafe kwana na biyu a hannun Hukumar yaki da rashawa da cin hanci, EFCC.
Rahotanni sun ce EFCC ta samu amincewa daga kotu ta ci gaba da tsare tsohon Ministan.
Ana zarginsa da laifuka 18 da suka hada da daukar nauyin tà’àddàncy da satar kudade da kuma aikata ba daidai ba da ofishinsa.