Wednesday, April 29
Shadow

Mun daina fargabar da muke yi akan Muslim-Muslim saboda Gwamnatin Tinubu ta mana Adalci>>Inji Kungiyar Kiristanci ta CAN

Kungiyar kiristoci ta CAN ta bayyana cewa, sun daina bargabar da suke akan mulkin Muslim-Muslim.

Kungiyar reshen Arewa ce ta bayyana hakan ta bakin shugabanta, Reverend Yakubu Pam.

Ya bayyana cewa a yanzu sun daina Adawa da Gwamnatin ta Tinubu saboda yanda ta kewa kowane addini Adalci. Yace amma har yanzu suna kira ga Gwamnatin data baiwa kirista babban mukami dan ya wakilci bangaren kiristocin kasarnan.

Karanta Wannan  Dalilin da yasa na yafewa Maryam Sanda shine ta nuna nadama sosai sannan tana nuna kyakkyawan hali a gidan gyaran halin da ake tsare da ita>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *