Tuesday, May 19
Shadow

Da Duminsa: ‘Yan Najeriya da suka yi rijista da jam’iyyar ADC sun kai dubu dari takwas

Rahotanni sun bayyana cewa, ‘yan Najeriya da suka yi rijista da jam’iyyar ADC sun kai mutane 800,000.

Hakan na zuwane daga bakin kakakin jam’iyyar na Jihar Rivers, Luckyman Egila, inda yace ADC ta zama Amarya a jiharsu dan manyan mutane sai tururuwar shiga cikinta suke.

Ya bayyana cewa, daga cikin wadanda suka shiga jam’iyyar ta ADC akwai tsaffin Gwamnoni da tsaffin ‘yan majalisar tarayya da sauransu.

Karanta Wannan  An bayyana abu daya da ya ragewa Atiku da Peter Obi su yi idan suna son kayar da Tinubu a zaben 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *