Friday, January 16
Shadow

Da Duminsa: Yanzu Haka Janar Christopher Musa ya jisa Majalisar Dattijai dan a tantanceshi a matsayin Ministan tsaro

Rahotanni daga Abuja na cewa, Janar Christopher Musa ya isa majalisar Dattijai dan a tantanceshi a matsayin Ministan tsaro

A jiyane shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya aikewa da majalisar Dattijai da sunan Janar Christopher Musa dan ta tantanceshi.

Karanta Wannan  A hukumance: Aishatu Binani ta koma jam'iyyar haɗaka ta ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *