
Bayan shafe makwanni 3 baya nan, a yau, Litinin, 21 ga watan Mayu ake sa ran shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai dawo Najeriya.
Me magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ne ya bayyana haka a kafar X.
Zuwa yanzu dai shugaba Tinubu ya shafe kwanaki 19 baya Najeriya inda fadar shugaban kasar tace ya je Turai ne hutu.