Monday, December 16
Shadow

Da makaman Gwamnati ‘yan Bìnďìgà ke kai hare-hare a kasarnan>>Inji me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Malan Nuhu Ribadu

Me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya bayyana cewa, da makaman Gwamnati ‘yan Bindiga ke amfani suna kai hare-hare a kasarnan.

Ya bayyana hakane a wajan taron lalata muggan makamai da suka yi yawa a tsakanin mutane.

Yace yawanci makaman na zuwa hannun ‘yan Bindigar ne daga wajan bata garin jami’an tsaro.

Yace gwamnati zata yi dukkan mai yiyuwa dan magance wannan matsalar.

Karanta Wannan  Kalli hotunan yanda ake ginin tashar jirgin kasa ta zamani a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *