Friday, January 16
Shadow

Dalibai a jami’ar Maradi University dake kasar Nijar sun Rhushye Katangar da aka gina dan raba bangaren maza dana mata a jami’ar

Rahotanni sun ce dalibai a jami’ar Maradi University dake kasar Nijar sun rushe katangar da aka gina dan raba bangaren maza dana mata a jami’ar.

Hukumomin makarantar sun so raba bangaren maza dana mata a jami’ar amma daliban suka ki amincewa da wannan yunkuri.

Lamarin har sai da ya kai ga Sarkin Maradi ya je makarantar dan ganewa idansa abinda ke faruwa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Gfresh Al-amin yayi sabon Aure a jihar Gombe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *