Friday, July 17
Shadow

Subhanallahi: Kalli Bidiyon inda wani Dan Dariqa ya jawo cece-kuce sosai bayan da yayi Ikirari Sheikh Tijjani yafi Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)

Wani dan Darika ya jawo Muhawara me zafi sosai bayan da yayi ikirarin cewa Sheikh Tijjani Yafi Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)

Ya bayyana cewa, su akan karantarwar da aka dorasu kenan amma idan ya gane gaskiya zai canja

Karanta Wannan  Gwamnatin Nijeriya Ta Yi Allah-Wàdai Ďa Hàrin Isra’ìlà À Jamhuriyar Musulùñci Tà Iŕàñ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *