Sunday, December 14
Shadow

Dan bautar kasa Inyamuri ya karbi addinin Musulunci a Kano

Allah ya arzuta wani dan bautar kasa Inyamuri da karbar addinin Musulunci a sansanin bautar kasa dake Karaye jihar Kano.

Tuni ya canja sunansa zuwa Yusuf.

Muna fatan Allah ya karo irinsu shi kuma Allah ya kara mai fahimtar Addini.

Karanta Wannan  Najeriya ta hada kai da kasar China dan horas da sojiji da kera makamai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *