Sunday, March 16
Shadow

Dan kwallon Manchester United Noussair Mazraoui yaki yadda ya saka rigar dake tallar ‘yan luwadi da madigo inda yace hakan ya sabawa koyarwar addinin Musulunci

Dan kwallon Manchester United, Noussair Mazraoui Wanda musulmine dan kasar Morocco ya ki yadda ya saka rigar dake tallar luwadi da madigo inda yace hakan ya sabawa koyarwar addininsa.

An shirya cewa, ‘yan wasan na Man United zasu saka rigar dake tallar luwadi da madigo ne kamin wasansu da Everton.

Saidai kin amincewar, Noussair Mazraoui ya saka kayan yasa dole aka fasa sakawa gaba daya saboda a Cesar rahoton kungiyar tace ba zata wareshi shi kadai be saka rigar ba.

Irin wannan abu ya sha faruwa da ‘yan wasa musulmai da yawa a baya.

Karanta Wannan  An kama Fasto da yin mu'ujizar karya inda yace ya mayar da wata mata me kudi amma sai bayan kwanaki aka ganta tana sayar da Lemun Kwalba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *