Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyo yanda dandazon matasa sukawa tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello tarbar girma bayan da EFCC ta sakoshi kan zargin satar Biliyan 80

Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello ya koma mahaifarsa, Okene, Jihar Kogi bayan da EFCC suka sakeshi kan zargin da ake masa na satar makudan kudade.

Dandazon matasa magoya bayansa ne suka taru inda suka masa barka da dawowa.

Karanta Wannan  An koya min Darasi: Wasu abokaina sun daina daukar wayata idan na kirasu saboda na yi ritaya>>Muhammad Zakari ya koka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *