
IKON ALLAH: Cikin Shekara Biyu Wannan Dan Majalisar Ya Murmure Ya Koma Haka
Dan majalisar jiha ne da yake wakiltar karamar hukumar Nguru a jihar Yobe, wato Honarabul Musa Lawal Maja Kura, a cikin shekaru biyu kacal da hawan sa kujerar amma kun ga yadda rayuwarsa ta sauya.
Nan hotunansa a lokacin da yake koyarwa a makaranta da sana’ar POS, da kuma bayan ya zama dan majalisa.