Friday, July 17
Shadow

Dan Majalisa, Honarabul Musa Lawal Maja Kura daga jihar Yobe na daukar Hankula bayan ganin tsaffon hotunansa shekaru 2 da suka gabata

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

IKON ALLAH: Cikin Shekara Biyu Wannan Dan Majalisar Ya Murmure Ya Koma Haka

Dan majalisar jiha ne da yake wakiltar karamar hukumar Nguru a jihar Yobe, wato Honarabul Musa Lawal Maja Kura, a cikin shekaru biyu kacal da hawan sa kujerar amma kun ga yadda rayuwarsa ta sauya.

Nan hotunansa a lokacin da yake koyarwa a makaranta da sana’ar POS, da kuma bayan ya zama dan majalisa.

Karanta Wannan  Su Atiku, Peter, Obi da Amaechi na jam'iyyar ADC sun sakawa takardar Alkawari hannu cewa duk wanda yayi nasarar lashe zaben dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar zasu mara mai baya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *