Saturday, June 27
Shadow

Dan Najeriya da ya tafi kasar Amurka a Keke ya makale a kasar Guinea Bissau inda yace ya kasa cire kudi daga bankinsa na UBA, ko ruwa saidai a bashi taimako

Dan Najeriya da ya tafi kasar Amurka a keke, Emmiwuks ya bayyana cewa, ya makale a kasar Guinea Bissau inda yace ya kasa cire kudi daga asusun ajiyar kudinsa na bankin UBA.

Yace ko ruwansha saidai mutane su bashi tallafi.

https://twitter.com/NigeriaStories/status/1979140103038480481?t=wlCYKtdKh6Q9cW9HhA3EmA&s=19
Karanta Wannan  Kwamitin kula da sha'anin sojojin ruwa (Navy) na majalisar dokoki ta tarayya sun gana da hukumar Sojin ruwa domin binciko zargin yadda aka ci zarafin Seaman Abbas Haruna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *