Friday, December 26
Shadow

Dangote ya bayyana jihohin da zai fara kai dakon man fetur kyauta da motocin tankokinsa

Matatar Man fetur ta Dangote ta bayyana jihihin da zata fara kai dakon man fetur kyauta a Najeriya.

Matatar ta bayyana jihihin ne a matsayin na farko kamin ta fadada jigilar man fetur din zuwa fadin Najeriya baki daya.

Dangote ya shigo da tankokin man fetur wanda yace zai rika kaiwa gidajen mai man fetur dinsa kyauta wanda hakan ya jawo cece-kuce tsakaninsa da kungiyar tankokin.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Kamar Maryam Yahya, Itama Tauraruwar Kannywood Diamond Zahara ta saki Hotunan da suka dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *