Friday, June 26
Shadow

Dangote ya sake zuwa na daya a cikin bakaken fata na Duniya da suka fi kowane bakar fata kudi, Karanta sauran

Attajirin Najeriya Aliko Dangote ya sake zuwa matsayi na 1 a jerin bakaken fata da suka fi kowa kudi a Duniya.

Bayan Dangote, sai David Steward ya zo na 2.

Robert F. Smith ne ya zo na 3.

Sai Alexander Karp ya zo na 4.

Mike Adenuga ne ya zo na 5.

Sai Abdulsamad Rabiu ya zo na 6.

Karanta Wannan  Bayan Hirar da yayi da Soja Boy, Anata gaywa Ali Jita yayi Hankali dan kuwa halatta waka da yake yi yafi hadari fiye da abinda Soja Boy din ke yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *