Monday, April 6
Shadow

Darajar Naira ta dan farfado a kasuwar Canji

Darajar Naira ta dan farfado a kasuwar canji ranar Talata.

An sayi dala akan Naira 1,725 ranar Talata, idan aka kwatanta da Yanda aka sayi Dalar akan Naira 1,730 ranar Litinin, za’a iya ganin cewa darajar Nairar ta dan farfado da Naira 5.

Hauhawar farashin dala dai na daga cikin abubuwan dake kara tsadar kayan abinci a Najeriya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Da Duminsa: Yanda ICPC suka kai Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kotu a yau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *