Thursday, December 25
Shadow

Darajar Naira ta Farfado a kasuwar canji

Rahotanni sun bayyana cewa darajar Naira ta dan farfado a kasuwar Chanji inda aka rika sayen dala akan Naira 1595 ranar Talata.

Idan aka kwatanta da farashin dalar na naira 1600 da aka rika saye a ranar Litinin, za’a iya cewa darajar Nairar ta karu da Naira 5.

Saidai farashin nairar a kasuwar Gwamnati shine ana sayen dala akan Naira 1550.

Karanta Wannan  Tinubu ya umarci hukumomin tsaro da su gaggauta magance matsalar tsaro a Nijeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *