Monday, September 14
Shadow

Diyar tsohon Gwamnan Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje kenan a birnin Landa

Diyar Tsohon gwamnan Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje kenan a shigar da tayi a wajan Bikin data halarta a Landan.

‘Yar uwar Mijinta ne aure a Landan inda ta halarci bikin ta sha rawa kamar ba gobe

Danna nan dan kallon Bidiyon

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Aka hango Hassan Make-Up da Budurwarsa, Tsohuwar matar Gfresh, Maryam Nicky Minaj suna tadi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *