Friday, December 5
Shadow

DSTV zasu rage farashin kallon Tashoshinsu dan jawo hankalin Kwastomominsu su dawo

Rahotanni sun bayyana cewa, DSTV zasu rage farashin kallon Tashoshinsu da kaso 40 cikin 100 nan da 1 ga watan Nuwamba.

Rahoton yace DSTV sun dauki wannan mataki ne dan dawo da kwastomominsu da suka daina hulda dasu.

Karanta Wannan  Tinubu ya buƙaci NAHCON ta rage kuɗin Hajjin bana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *