Tuesday, May 19
Shadow

Duka da zagin me laifi baya cikin aikin ku>>Hukumar ‘Yansandan Najeriya ta gayawa ‘yansandan

Hukumar ‘yansandan babban birnin tarayya, Abuja ta gargadi ‘yansandan cewa duka da zagin wanda ake zargi baya cikin aikinsu.

An bayyana musu hakane a yayin wani taron karawa juna Sani da aka yi.

Akan samu rahotannin jikkata masu laifi ko wanda ake zargi da ‘yansanda suka kama daga lokaci zuwa Lokaci.

Karanta Wannan  Darajar Naira 100 a shekarar da aka baiwa Najeriya 'yanci watau 1960 a yanzu Naira Miliyan 1.1 ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *